Daga
NAJIB HUSSAINI AHMAD
(ABU MUS'AB)
Ya kai Dan Uwa Shin
Menene Ribar Yin Shaye Shaye?
Saboda me Ka/ki ke Shaye Shaye?
Me Zaka Samu A Cikin Shaye Shaye?
Kabawa Kanka/ki Wadannan Amsoshin
Shaye Shaye Bashida Wani Alfanu A Rayuwar mu Kuma Bashida Wani Amfani Saidai Cutarwa
A Wannan Lokacin Wasu 6ata Farin Yan siyasa Suna Amfani Da Wasu Matasa Wajen Basu Kayan Maye Musamman Lokacin Champaign Don Hankalin Su Ya Gushe Suyi Abunda Bai Daceba Suna Basu Makamai Don Su Tada Zaune Tsaye
Abunda Zaka Fara Dubawa Babu 'Dansa Ko Wani NASA A Cikin Taron Matasan nan
Saboda me? Saboda Baya Son Ganin 'Dansa A Cikin Wannan Halin Saboda Ba 'Dabi'a Bace Mai Kyau Kuma Kaima Iyayen Ka Basason Ganin Ga A Wannan Halin Suma Suna Sonka Kuma Suna Kaunar ka
Kuma Da Zarar Yaci Za6e Kungama Aiki A Wajen sa Daga shi Sai 'Ya'yansa
Me zai hana Kaje Ka nemi Kudi ko Ka Koma Makaranta Don Gina Goben ka
Naku
NAJIB HUSSAINI AHMAD
(ABU MUS'AB)
