Jami'an Rundunar 'yan sandar jihar Ribas Fake Kudancin Najeriya Ta Kama Wani Dan Majalisar Wakilai Da Tsabar Kudi Na Dalolin Amurka Kusan Rabin Miliyan.
A cikin Wata sanarwa Da Hukumar Ta fitar Ta Bakin Mai Magana Da Yawun hukumar, Sp Grace Iringe koko ta Fitar, Tace Ta Kama Dan Majalisar Mai Suna Honorable Chinyere Igwe.
Dan Majalisa Mai Wakilai wanda yake Wakiltar Mazabar port Harcourt II Da Asabar Kudi Dalar Amurka A Cikin Jaka.
Sanarwa Tace Mataimakin Sufeto Janar Na 'Yan Sanda, AIG Abutu Yaro Yabayar da Umarnin A Gudanar da bincike Akan Lamarin Ba Tareda Bata Lokaci Ba.
