An Kama 'Yan Bangar Siyasa 85 A Kano- 'Yan Sanda



 Rundunar 'Yan Sanda  A Jihar KanoTace Sun Samu Nasarar Kama 'Yan Bangar Shiyasa Kimanin Mutane 85 A Jihar Kano Ana Tsargin Su Da DA Bangar Siyasa Dakuma Kamasu Da Muggan Malamai.

A Wata Sanarwa da Mai Magana Da Yawun Rundunar 'yan sandar, Sp Abdullahi Haruna Kiyawa Ya Sanar, Yace Suna Cigaba da Binciken Mutanen Da Suka Samu Nasarar Kamawa.

A Lokacin Da Kwamishinan 'Yan sandar jihar Kano, Yayiwa Al'ummar Jihar Godiya Bisa Hadin Kai Da Suka Basu Wajen Ganin An Sauna Lafiya A Jihar.

A Ranar Alhamis Ne Dai 23/02/2023 Aka Samu Rikici Lokacin Da Magoya Bayan Jam'iyyar NNPP Sukaje Taro Dan Takarar Shugaban Kasar Dr. Rabi'u Musa Kwakwanso A Jihar Kano Lamarin Da Ya Janyo Jikkata Al'umma Da Dama Dakuma Kina Motoci.

Jam'iyyar NNPP Dai Tana zargin APC ce Tasa Aka Kawo Gari Inda Iya kuma APC Ta Musanta.