'Yan sandar Kasar Pakistan sun sake Tsaurara Tsaro A Yankin Ylardin Sindhi, Sakamakon Wani Hari Da Aka kai Kan Daya Daga Cikin cibiyoyin Su.
A Cewar Wani Rahoto 'yan sanda sun saka Shinge a Wasu Wurare da ofisoshin su Domin karfe Kansu dakuma Ayyukan su.
SHIN KUNA SON "DATA" MAI INGANCI GA SAUKI GA KUMA SAURIN AIKI
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
Rahotanni Sunce mutane hudu ne suna rasa rayukan su.
Wasu Mutane uku suna sanye da wata rigar abin Fashewa suka kai harin.
Wanda Harin Yabada da Fine ginen jami'an 'yan sandar Kasar Dakuma Rukunin Gidajen Dasuke Zaune Da Iyalan su.
Rikicin yakai Kusan Sa'o'i uku ana fafatawa.
Wanda Anan ne Sukayi musayar wuta

