Kasar Saudiyya Ta Gayyaci mutane 50,000 Don Zuwa Gasar Kiran Sallah Da Karatun Qur'ani


 Kasar Saudiyya Ta Gayyaci Sama Da Mahaddata 50,000 Daga Kasashen Duniya 165 Don Halartar Gasar Karatun Al Qur'ani Dakuma Kiran Sallah A Kasar Wacce Aka Bude A Ranar 4 Ga Watan Janairu 


Wannan Dai Shine Karo Na Biyu A Gasar,
Tuni Jami'ai Suka fara Tantance Mahaddatan Da Sauran Wanda Zasuyi Gasar Domin Samu Wadanda Zasu Shiga Mataki na Biyu
Wannan Dai Itace Gasa Mafo Girma A Duniya.
Hukumar Kula Da Nishadi Ta Kasar Saudiyya GENERAL ENTERTAINMENT AUTHORITY (GEA) Wacce ke Shirya Gasar  Wacce Zataji Rabawa Wadanda Sukayi Nasara Kyaututtuka DaSuka kai Riyal Miliyan Goma Sha Biyu 12.


Duk Wadanda Suna Shiga Gasar Zasu Fuskanci Matakai Har Guda Hudu

Dukkan wadanda suka shiga gasar za su fuskanci matakai huɗu, Mataki Na  uku cikinsu na latironi ne, wato za'a yi Amfani Da Wani shafin Yanar Gizo ne domin masu bibiyar gasar su Zabi Wadanda suka fi Nuna Bajinta Dakuma Haza a A Gasar . 

A mataki na 4 kuma za'a gabatar da sune A Gaban  alkalai da kuma 'yan kallo yayin wani shirinGidan Television mai suna Otr Elkalam Show, wanda An an ne za'a rika haska Shirye-Shiryen yayin watan Ramadan kuma  a tashar talabijin ta MBC.