A Yau ne 25-02-2023 Hukumar Za6e Mai Zaman Kanta Ta Kasa Inec Take Gudanar Da Babban Za6en Kasar.
Inda Ake Gudanar Da Za6en A sassan Kasar Lungu Da Saku A Jahohin Najeriya.
Suma 'yan Takarkarin Shugabancin Kasar Sun Fito Kasa Kuri'a A Za6en Kasar.
Inda Shugaban Kasa Muhammad Buhari Shima Yayi Za6en Sa Da Misalin 09:30 Na Safe A Mazabar Sa Dake Daura A Jihar Katsinan Najeriya Tareda Uwar Gidansa.
Shima Dan Takarar Shugaban Kasa Na Jam'iyyar NNPP Mai Alamar Kayan Marmari
Engr. Dr. Rabi'u Musa Kwankwaso Yayi Za6en Sa A Mazabar Sa Dake Madobi A Jihar Kano Da Misalin Karfe 11:00 Na Safe.
Shima Dan Takarar Shugaban Kasa Na Jam'iyyar APC Alhaji. Ahmad Bola Tinubu Yayi Za6en Sa A Mazabar Sa Dake Awolowo Sake FalomoA Jihar Leg as Tareda Uwar Gidan Sa Oluremi.
Shima Dan Takarar Shugaban Kasa Na Jam'iyyar LP Wato Labour Party Peter Obi Yayi Za6en sa A Jihar Anabra Fake Kudu Mado Gabashin Najeriya Wanda Ana tunanin Shine Mutum Na Uku A Yawan Mabiya.
Suma Yan Gudun Hijira Ba'a Barsu A Baya ba Suma Sun Gudanar Za6en su A Guraren Su.
A Nan Jihar Kano Ma Wakilin mu Ya Zagaya Wasu Daga Cikin Mazabu A Karamar Hukumar Dala Dake Kano Dake Maza6ar Gobirawa Ya Ziyarci Mazabar dake Rijiyar Lemo A Dala.
Sun Gudanar Da Za6en Su Ba Tareda Hayaniya ba.
Har Zuwa Lokacin Damuke Hada Wannan Rahoton.




