Mun Shiryawa Za6en 2023-Hukumar 'Yan Sanda

Kano Daily Hausa

Lokacin Da Za6en Shekarar 2023 Kasa Da Sati Daya A fara Manyan Za6ukan Kasar A Nigeria Rundunar Hukumar'Yan sandar Kasar  Yan kin Birnin Tarayyar Abuja


Race Ta Shirya Tsaf Don Samar Da Tsaro A Lokacin Za6en.

Mai Magana Da Yawun Rundunar 'yan sandan DSP Josephine Adeh, Ta Shaidawa Sashin BBC  cewa sun hada Kai da Hukumar Za6en ta Kasar Dakuma sauran jami'an Tsaro kamar Jami'an soji Domin Ganin Anti Za6en Cikin Kwanciyar Hankali Dakuma Zaman Lafiya


Hukumar Ta kara da cewa Sun Baiwa Jami'an su Horo Na Musamman Tareda Sauran Jami'an Tsaron A wurin za6en.

Jami'ar 'yan sandan tace sun ringa sun San 'yan sands Nawa zasu Santa a kowacce Maza6a, Sannan kuma Akwai Jami'an Ko Ta Kwana.