![]() |
| Professor Mahmoud Yakubu |
Hukumar Za6e Mai Zaman Kanta A Nigeria Ta Futar Da Wata Sanarwa cewa Masu Yiwa Kasa Hidima ne Kawai Zasuyi Amfani Da Na'urar Bvas Wacce Take Tantance Masu yin Za6e Ranar Za6en.
Shugaban Hukumar Za6en Farfesa Mahmoud Yakubu Ne Ya Bayyana Hakan Lokacin Daya Ziyarci Cibiyoyin Za6en Da Ake Horar Da Ma'aikatan Wucin Gadi Da Hukumar Ta Da una Dan gudanar Da Aikin Za6en .
Haka Zalika shugaban hukumar ya yi kira ga masu yi wa ƙ'kasa hidimar da su zama masu Da'a ga 'yan 'kasar Najeriya ba Waya Jam'iyya ba.
Ya kuma kara musu da cewa kada su yadda su bayar da na'uara BVAS ɗin ga wani jami'in zaɓen, yana mai cewa za a riƙa bibiyar kowane ɗaya daga cikinsu.
SHIN KUNA SON "DATA" MAI INGANCI GA SAUKI GA KUMA SAURIN AIKI
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
Yakubu ya ce “Najeriya ta yi sa'a da ta samu 'yan Najeriya irinku. Babu yadda za a yi INEC ta gudanar da zaɓe ba tare da masu yi wa ƙasa hidima ba. Kun zama dole sai da ku ake gudanar da zaɓen Najeriya. ba za mu iya gudanar da zaɓe ba tare da taimakonku ba.

