Kungiyar Arsenal Ta koma Teburin Gasar Premier



 Kungiyar Kwallon Kafa Ta Arsenal ta zama Matsayi na Daya A Gasar Premier ta Kasar Ingila, Bayan Ta Samu Nasarar Doke Abokiyar Karawar ta Da ci 2-4 A Gidan Aston Villa.


A Wani Wasa A Mintinan  'karshe A kan Tabbatar Da Nasarar Da Kungiyar Arsenal Ta Samu.


Yanzu Dai Kungiyar Tana Kan Teburin Da mail Guda Uku Gabanin Wasan Da Manchester City Zataji Da Kungiyar Kwallon Kafa ta Nottingham Forest.


SHIN KUNA SON "DATA" MAI INGANCI GA SAUKI GA KUMA SAURIN AIKI

👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇



Arsenal Dai Aka Fara Jefawa Kwallo Karin Daga Bisani Saka Ya Farke Kwallon, Coutinho ne Dai Ya 'Karawa Villa Kwallo Ta Biyu A Raga, Wanda A Minti na 61 Zincheknko Ya 'kara farkewa Kungiyar Arsenal.


A cikin Minti Na 90 Martinez Mai Tsaron Raga Yaci Kansu bayan Wani Duka Da Dan Wasa Jorginho yayiwa waya Kwallo Wacce Takoma Ya Daki Dan Mai Tsaron Ragar Kuma Kwallon Taci.