Jami'ar Bayero Ta kori Dalibai 27 A Kano

 


Jami'ar Bayero University Kano (Buk) Tayi Karin Haske Kan Korar Dalibanta 27 Wadanda Ake Zargi Da Satar Amsa A Jarrabawa.


Jami'ar Dake Kano Tace Ta Dauki Wannan Matakin Ne Na Korar Dalibai Bayan Wani Zama Da Majalisar Malamai Ta Jami'ar A Ranar 28 Ga Watan Janairu, 2023.


Jami'ar Sannan Tace Akwai Wadanda Zasu Sake Maimaita Shekara Daya Dakuma Jan Kunnen Wasu Daga Cikin Dalibai Sa'a Da Guda 20.