Wasu 'Yan Bindiga Sun Hallaka 'Yan sanda A Anabra

 


Kungiyar Wasu 'yan Bindiga Wadanda Ake Zargin Yan Kungiyar A Ware Ta Biyafara "Ipob" Ne A Yankin Kudu Maso Gabashin Najeriya Ne Suka Kaiwa Ofishin Jami'an Tsarin Ta 'yan Sanda Na Da'awa Fake Karamar Hukumar Idemilli Ta Arewa, A Yankin Onitsha Ta Jihar Anabra, Sun Hallaka Yan Sanda Guda Hudu Da Fararen Hula Kusan Mutane Tara.




Kungiyar'yan Bindiga Sun Dauke Bindigogi Da Harsasai Sa'annan Suka Cinnawa Ofishin Wuta.




Wasu Bayanai Sun Nuna Cewa Mutanen Masu Tayar Da Kwayar Bayan Sun Kai Gari Ne Ta Hanyar Amfani Da Wasu Bama-bamai Dakuma Bindigogi Masu Sarrafa Kansu.


Saidai Jami'an Yan Sanar Dakuma Taimakon Jami'an Soji Bataliya Ta 302 Sun Mayarwa Da Maharan Martani Bayan Artabun Da Maharan.




Maharan Sun Fara Har6e-har6e Ne A Daidai Lokacin Da Suka Shigo Ofishin 'yan Sandan, Rahotanni Sunce Sun Dauki Tsawon Lokaci Suna Fafatawa.


Amma Jami'an Tsaro Sun Samu Nasarar Fatattakar Maharan Tareda Kashe Mutun Uku Daga Cikin Su. daga cikin su.